MUSHA QATA

MUSHA QATA Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from MUSHA QATA, Maiduguri.
(1)

09/04/2025

Big shout-out to my newest top fans! Idrissa Aboubacar, Salim Harris

06/04/2025

Allahumma rahamhum
K**a rabbayani
Sagira
❤️
صلى الله عليه و سلم
Allah kajikan iyayen mu🤲🏻

03/04/2025

Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Dr Abdulaziz Dutsen Tanshi Allah yayi maka rahma. Allah yasa Aljannace makoma mun yi rashi 😭😭😭

03/04/2025

Ku ƙawata daren jumma'a da yinin Juma'ar ku da yawaita Salati ga Annabi
❤️ صلى الله عليه و سلم❤️
👋👋👋👋

03/04/2025

Sonka Dolene, Kishinka Wajibine, Binka Farilla Ne Muhammad Rasulillah.
❤️SAW 🥰❤️

KU SAN TUZURAN KU.A karo na huɗu, mun gayyato muku ɗaya daga cikin Aminan mu na wannan shirin.OGA Muhd King Cash Da kuma...
02/04/2025

KU SAN TUZURAN KU.

A karo na huɗu, mun gayyato muku ɗaya daga cikin Aminan mu na wannan shirin.

OGA Muhd King Cash
Da kuma OGA Mohd Imam Sheka sune tuzurun mu na yau.
Muna musu fatan Alkairi.

Muna kuma amfani da wannan dama dan yi masa bankwana a cikin wannan shiri.
Muna kuma sanar da ƴan uwa da abokai cewar idan ALLAH Ya kai mu ranar 3 ga watan Mayu na wannan shekara, zasu shiga daga ciki.

Da su kuma muke karkare wannan shiri na Tuzuran namu na wannan shekara.

ALLAH Ya sada fuskokin mu da Alkairi. 🥰😂🤣🤣😂

Lakakan zazzau🤣
02/04/2025

Lakakan zazzau🤣

01/12/2024

Coins/tokens da ake *HASASHEN* za su tashi inshaAllah

Core
Sui
Not
Dogs
SEI
Major

Wasu har sun fara tashi

Kada ku shiga kasuwa da kudin da kuke bukata nan kusa eg kudin haya, kudin gado, school fees, kudin ajiya, kudin ARO❌ etc

A crypto a ke kudi dare daya da izinin Allah

Haka zalika a crypto a ke zama kamaye a dare daya (Allah Ya mana tsari)

CRYPTO NA IYA SA HAUKA NA WUCIN GADI🤒

DYOR

Rigakafi aka ce......✍🏾

25/11/2024
Dan baiwa fah ya shiga crypto Babu karatu🤣🤣🤣
31/10/2024

Dan baiwa fah ya shiga crypto Babu karatu🤣🤣🤣

Address

Maiduguri

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MUSHA QATA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Club

Send a message to MUSHA QATA:

Shortcuts

Share